Littafin Wakoki Hausa Hymns
Hymn 597 Zo Mu Je Wurin Yesu Lyrics
Zo mu je wurin Yesu.
Domin gafaran zunubanmu
Yesu masoyina ne.
Yesu yana zuwa sai mu gyara zamanmu
Zo mu je wurin Yesu.
Domin gafaran zunubanmu
Yesu masoyina ne.
Yesu yana zuwa sai mu gyara zamanmu