Littafin Wakoki Hausa Hymns
Hymn 596 Zo Ku Sha, Masu Ƙishi, Zo Ku Sha Lyrics
1
Zo ku sha, masu ƙishi, zo ku sha
Yesu za ya ba ku rai har abada.
Shi Mai Cetonmu ya ce
“Ga shi, Ni ne ruwan rai,”
Zo ku sha, masu ƙishi, zo ku sha.
2
Zo ku ci, masu yunwa, zo ku ci
Masu yunwa, masu ƙishi, sai ku ji
Shi Mai Cetonmu ya ce
“Ni gurasa ne ta rai. ”
Sai ku ci, masu yunwa, zo ku ci.