Littafin Wakoki Hausa Hymns
Hymn 595 Zo Ka Cece Mu A Duniyan Nan Lyrics
(Kira da amsa
K: Zo ka cece mu a duniyan nan
A: Halleluya Yesu, Ubangijin Ceto, Yesu Baba.
K: Muna jiran ka a duniyan nan
A: Halleluya Yesu, Ubangijin Ceto, Yesu Baba.
K: Yesu n ƴaƴanka a duniya nan.
A: Halleluya Yesu, Ubangijin Ceto, Yesu Baba
K: Yesu ya panshe mu a duniya nan
A: Halleluya Yesu, Ubangijin Ceto, Yesu Baba
K: Muna taruwa a duniya nan
A: Halleluya Yesu, Ubangijin Ceto, Yesu Baba
K: Cikin sunanka a duniya nan
A: Halleluya Yesu, Ubangijin Ceto, Yesu Baba
K: Za mu hau tare a sama can
A: Halleluya Yesu, Ubangijin Ceto, Yesu Baba
K: Za mu taru can a wurinka