Littafin Wakoki Hausa Hymns
Hymn 593 Zamna da Yesu, Sai Murna Za Mu Yi Lyrics
Zamna da Yesu, sai murna za mu yi
A cikin gidansa
Zamna da Yesu har abada.
Yesu ya wanke ni, daga zunubi
Zan yi godiya, zan bi shi kullum
Har ran da za ya zo
Ya kai ni gidan can
Mu zamna tare…har abada.