Littafin Wakoki Hausa Hymns
Hymn 591 Zakka Mutum Gajere Ne Lyrics
1
Zakka mutum gajere ne
Gajere ne sosai
Ya hau cikin wani durumi
Don ya ga Ubangijinsa
Don ya ga Ubangijinsa.
2
Sa’anda Yesu ya bi ta nan
Ya duba itace, ya ce
“Zakka, ka yi hamzari, ka sabka,
Zan zamna a gidanka
Zan zamna a gidanka.