Skip to content

info@example.com

Treasure Hymns – Hausa

  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page
  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page

Hymn 590 Zaɓaɓɓu Lyrics

  1. Home   »  
  2. Hymn 590 Zaɓaɓɓu Lyrics

Hymn 590 Zaɓaɓɓu Lyrics

January 10, 2026 treasurehymnsLittafin Wakoki Hausa Hymns

Littafin Wakoki Hausa Hymns

Hymn 590 Zaɓaɓɓu Lyrics

 

KORUS
Mu ne na ce zaɓaɓɓu ƴaƴan Allah
Wata rana wata sa’a zamu koma gidan Allah
Solo: “Ƴan uwanmu masu bi.”

1
Yesu ya ce kada ku damu gama zan tafi don in shirya wuri
Idan na shirya lalle zan dawo in kai ku wuri Ubana
(Karatu Yohanna 14: 1- 3

Korus

2
Gidan Allah babu sata, babu kisa, babu zina
Gidan Allah babu ciwo sai dai rera waƙoƙi na yabon Allah
Korus

3
Wata rana wannan duniya babu shakka za’a rushe ta
Babu tausayi, babu zan rera Yesu Kristi yana dawowa

Duniya duniya ta lallace
Duniya ta lallace
Masu bi su ne masu yin kisa
Gulma
Sata
Zina
Wata rana za mu koma Allah za ya tambaye mu

Post navigation

Previous: Hymn 156 Zo Gare Ni, Masu Kaya Lyrics
Next: Hymn 190 Yesu Ya Zo Da Ƙaunarsa Lyrics

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recent Posts

  • Hymn 346 A Cikin Farko Allah Ya Halitta Sama da Ƙasa Lyrics
  • Hymn 215 A Cikin Duniyan Nan Yanzu Lyrics
  • Hymn 218 A Cikin Dukan Halin da Mu Ke, da Murna Da Wahala Lyrics
  • Hymn 64 A Cikin Daren Nan da Aka Ba da Shi Lyrics
  • Hymn 347 A Cikin Farko Allahnmu Lyrics

Recent Comments

  1. A WordPress Commenter on Hello world!

Archives

  • January 2026

Categories

  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Uncategorized
Proudly powered by WordPress | Theme: goldy-mex by inverstheme.
Go to mobile version