Site icon Treasure Hymns – Hausa

Hymn 582 Yesu Ya Cece Ni Daga Zunubaina Lyrics

Littafin Wakoki Hausa Hymns

Hymn 582 Yesu Ya Cece Ni Daga Zunubaina Lyrics

 

1
Yesu ya cece ni daga zunubaina. (3x

Akwai sakewa a cikin zuciyata.

KORUS
Akwai sakewa a cikin zuciyata. (5x

Ubangiji mai cetona ya sa.

2
Na sami sabon rai na sake fa sosai. (3x

Akwai sakewa a cikin zuciyata.
Korus

3
Halin da ina yi dā, na bar shi tun yanzu. (3x

Akwai sakewa a cikin zuciyata.
Korus

4
Sata da ina yi dā, na bar ta tun yanzu (3x

Akwai sakewa a cikin zuciyata.
Korus

5
Rikici da na yi da, na bar shi tun yanzu. (3x

Akwai sakewa a cikin zuciyata.
Korus

6
Shan giya da na yi da, na bar ta tun yanzu. (3x

Akwai sakewa a cikin zuciyata.
Korus

7
Gulma da na yi da, na bar ta tun yanzu. (3x

Akwai sakewa a cikin zuciyata.
Korus

8
Ina da salama fa a cikin zuciyata. (3x

Akwai sakewa a cikin zuciyata.
Korus

9
Yesu Ubangijina ka mallake ni yau. (3x

Akwai sakewa a cikin zuciyata.
Korus

Exit mobile version