Littafin Wakoki Hausa Hymns
Hymn 581 Yesu Shi Ne Mai Cetona Lyrics
Yesu shi ne Mai Cetona
Ya saye ni da jininsa
Na ba shi dukan zuciyata
Shi ne shugabana
Yesu shi ne Mai Cetona
Ya saye ni da jininsa
Na ba shi dukan zuciyata
Shi ne shugabana