Skip to content

info@example.com

Treasure Hymns – Hausa

  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page
  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page

Hymn 576 Yesu Makiyayi Lyrics

  1. Home   »  
  2. Hymn 576 Yesu Makiyayi Lyrics

Hymn 576 Yesu Makiyayi Lyrics

January 10, 2026 treasurehymnsLittafin Wakoki Hausa Hymns

Littafin Wakoki Hausa Hymns

Hymn 576 Yesu Makiyayi Lyrics

 

YESU MAKIYAYI

1
Yesu mai kiyona duka inda na tafi
Yesu mai kiyona koyaushe
Duka inda na tafi gareshi zan dogara
Karɓi yabona ya Allahna.

KORUS
Yesu makiyayi, makiyayi mai kyau
Yesu makiyayi mai bada rai
Wanda ya bi shi fa hakika ne zai sami rai
Ba zai tafifa da yunwa ba.

2
Ni ne makiyayi, makiyayi mai kyau
Na san tumakina sun san ni
Duka inda suke hakika ne ina can
Domin in tsare su daga kerkeci.
Korus

3
Akwai wasu tumaki nawa ne basu cikin garke
Ina ƙaunarsu fa kamar ku
Ina umurtarku ku tafi domin ku kawo su
Domin su zamna suma cikin garke.
Korus

Post navigation

Previous: Hymn 579 Yesu Ne, Yesu Ne, Shi Ya Panshe Ni Lyrics
Next: Hymn 124 Yesu Kristi Yana Zuwa Domin Ya Karƃe Mu Lyrics

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recent Posts

  • Hymn 346 A Cikin Farko Allah Ya Halitta Sama da Ƙasa Lyrics
  • Hymn 215 A Cikin Duniyan Nan Yanzu Lyrics
  • Hymn 218 A Cikin Dukan Halin da Mu Ke, da Murna Da Wahala Lyrics
  • Hymn 64 A Cikin Daren Nan da Aka Ba da Shi Lyrics
  • Hymn 347 A Cikin Farko Allahnmu Lyrics

Recent Comments

  1. A WordPress Commenter on Hello world!

Archives

  • January 2026

Categories

  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Uncategorized
Proudly powered by WordPress | Theme: goldy-mex by inverstheme.
Go to mobile version