Site icon Treasure Hymns – Hausa

Hymn 572 Yesu Kristi Ubanjinmu Muna Kawo Maka Godiya Lyrics

Littafin Wakoki Hausa Hymns

Hymn 572 Yesu Kristi Ubanjinmu Muna Kawo Maka Godiya Lyrics

 

1
Yesu Kristi Ubanjinmu
Muna kawo maka godiya
Don ka kwashe alhinin mu duk
Sa’anan ka ba mu salama

KORUS
Salama….ta Allah
Wadda ta fi gaban ganewa
Salama….ta Allah
Tana tsare duk zuciyata.

2
Akwai murna da farin ciki
Domin dukan masu tsabtan rai
In mun tsaya da bangaskiya
Za ka ba mu salama sosai.
Korus

Exit mobile version