Site icon Treasure Hymns – Hausa

Hymn 571 Yesu Kristi Muna Zuwa Lyrics

Littafin Wakoki Hausa Hymns

Hymn 571 Yesu Kristi Muna Zuwa Lyrics

 

Yesu Kristi muna zuwa
Zuwa wurinka yanzu
Sai ka taimake mu duka,
Sai ka ji addu’armu
Muna so ka ƙarfaffa mu
Ga mu nan a gabanka
Sai ka sa albarkacinka
Bisa wannan taruwa.

Exit mobile version