Site icon Treasure Hymns – Hausa

Hymn 566 Yesu da Iko Ya Tsare Ni Nan Lyrics

Littafin Wakoki Hausa Hymns

Hymn 566 Yesu da Iko Ya Tsare Ni Nan Lyrics

 

1
Yesu da iko ya tsare ni nan
Daga tuntuɓe, ya sanya ni can
Wurin ɗaukaka da darajarsa,
Don Yesu ya tada ni.

KORUS
Yesu ya ɗaga ni
Yesu ya ɗauke ni
Daga duhun zunubi zuwa hasken ceto,
I,Yesu ya tada ni.

2
Nan ɗiyan Ruhu za a ga wurina,
Farin ciki, salama tsawon jimrewa
Aminci, masiha, tawali’u
Har kamewa da nagarta.
Korus

3
Zan yi bincikin littafinsa kuwa,
Za ni makilta kamar Yesu fa.
Za ni ga fuskarsa Ubangijina,
Don Yesu ya tada ni.
Korus

Exit mobile version