Skip to content

info@example.com

Treasure Hymns – Hausa

  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page
  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page

Hymn 563 Yau Ranar Murna Ce Lyrics

  1. Home   »  
  2. Hymn 563 Yau Ranar Murna Ce Lyrics

Hymn 563 Yau Ranar Murna Ce Lyrics

January 10, 2026 treasurehymnsLittafin Wakoki Hausa Hymns

Littafin Wakoki Hausa Hymns

Hymn 563 Yau Ranar Murna Ce Lyrics

 

1
Yau ranar murna ce ga mu masu bin Yesu
Domin jinkansa, da alherinsa
Sai ku zo mu yi tsale, mu ɗaukaka Allah Uba
Domin ƙaunarsa, a garemu
Domin cetonsa, ta wurin Yesu ɗan Allah
Solo: “Sai ku zo.”

KORUS
Sai ku zo mu yi murna
Mu ɗaukaka Allah Uba
Mu miƙa godiyarmu
Ga Allah mai kamnar duniya
Solo: “Sai ku zo.”

2
An haifi Yesu a Baitalahmi
Daga budurwa, Maryamu
Aka haife shi, a cikin garke
Aka naɗe shi…, cikin tsummoki
Shi ke ɗan Allah, mahalicin Sama da kasa
Solo: “Sai ku zo.”

3
Ruhun Yahweh, yana a kansa
Ya rufe shi da rigar adalci
Ya aiko shi…, don ya kawo yanci
Ga waɗanda, ke cikin zunubi
Don Ya bamu rai, na har abada abadin
Solo: “Sai ku zo.”

Post navigation

Previous: Hymn 565 Yesu Babban Mai Magani Lyrics
Next: Hymn 556 Yabo Guda Ɗaya Cikin Waƙarmu Lyrics

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recent Posts

  • Hymn 346 A Cikin Farko Allah Ya Halitta Sama da Ƙasa Lyrics
  • Hymn 215 A Cikin Duniyan Nan Yanzu Lyrics
  • Hymn 218 A Cikin Dukan Halin da Mu Ke, da Murna Da Wahala Lyrics
  • Hymn 64 A Cikin Daren Nan da Aka Ba da Shi Lyrics
  • Hymn 347 A Cikin Farko Allahnmu Lyrics

Recent Comments

  1. A WordPress Commenter on Hello world!

Archives

  • January 2026

Categories

  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Uncategorized
Proudly powered by WordPress | Theme: goldy-mex by inverstheme.
Go to mobile version