Littafin Wakoki Hausa Hymns
Hymn 559 Yanzu Sai Ka Zo, Ka Zo Lyrics
Yanzu sai ka zo, ka zo
Yanzu sai ka zo
Wurin Mai Ceto zan tsiradda kai
Yanzu sai ka zo.
Yanzu sai ka zo, ka zo
Yanzu sai ka zo
Wurin Mai Ceto zan tsiradda kai
Yanzu sai ka zo.