Site icon Treasure Hymns – Hausa

Hymn 550 Ya Ubangiji Mun Gode, Don Ka Sake Tada Mu Lyrics

Littafin Wakoki Hausa Hymns

Hymn 550 Ya Ubangiji Mun Gode, Don Ka Sake Tada Mu Lyrics

Ya Ubangiji mun gode
Don ka sake tada mu
Har ka tara mu gabanka
Don mu furta yabonmu.
Cikin dukan duhun dare
Kana nan tare da mu,
Ba abin da ya same mu
Tun da kana tsaronmu.

Exit mobile version