Skip to content

info@example.com

Treasure Hymns – Hausa

  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page
  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page

Hymn 544 Waƙar Noël : Yau Muna da Murna Lyrics

  1. Home   »  
  2. Hymn 544 Waƙar Noël : Yau Muna da Murna Lyrics

Hymn 544 Waƙar Noël : Yau Muna da Murna Lyrics

January 10, 2026 treasurehymnsLittafin Wakoki Hausa Hymns

Littafin Wakoki Hausa Hymns

Hymn 544 Waƙar Noël : Yau Muna da Murna Lyrics

 

1
Yau muna da murna, muna godiya
Ga Allah Uba domin wannan rana
25 ga watan 12, shekara kuma ta 96
Ranar da masu bi duka suka keɓe
Don tunawa da haifuwar Issa Almaihu.

KORUS
Yau…dukan masu bi, suna yin murna
Yau…a duniay duka, suna yin murna
Yau…cikin Afirka, suna yin murna
Yau…cikin (ƙasa
, suna yin murna
Yau…cikin (gari
, suna yin murna
Yau…cikin (ekklisiya
, suna yin murna
Yau…mala’iku ma, suna yin murna (2x

M-m-m-m-m-m, muna yin murna
Ha-ha-ha-ha-le-lu-yah, muna yin murna.

2
Yau an haifa mana Issa Almasihu
Ɗan Maɗaukaki, ya zo duniya nan.
Budurwar Maryamu ce, fa ta haife shi.
Jibra’ilu ne, ya shaida sunansa.
Haifuwarsa kuma, abin al’ajabi ce.
Girma da ɗaukaka nasa ne har abada.

KORUS
Is-sa Ɗan Maryamu?…I, Ɗan Maryamu.
Is-sa Kalmatulahi…I, Kalmatulahi.
Is-sa Ruhunlahi…I, Ruhunlahi
Is-sa Mai Cetonmun…I, Mai Cetonmu
M-m-m-m-m-m, muna yin murna
Ha-ha-ha-ha-le-lu-yah, muna yin murna.

Daga #45
Karatu na 1: Yohana 3:16
“Gama Allah ya yi ƙaunar duniya, har ya bada ɗansa haifafe shi kaɗai, domin dukan wanda yana bada gaskiya gareshi, kada ya lalace, amma ya sami rai na har abada.”

Karatu na 2: Yohana ta 1 5:12
“Wanda yake da Ɗan, yana da rai,
Wanda ba ya da Ɗan Allah, bai da Rai”

Post navigation

Previous: Hymn 92 Wanene A Daki Can Lyrics
Next: Hymn 525 Ubangiji Shi Ne Komena Lyrics

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recent Posts

  • Hymn 346 A Cikin Farko Allah Ya Halitta Sama da Ƙasa Lyrics
  • Hymn 215 A Cikin Duniyan Nan Yanzu Lyrics
  • Hymn 218 A Cikin Dukan Halin da Mu Ke, da Murna Da Wahala Lyrics
  • Hymn 64 A Cikin Daren Nan da Aka Ba da Shi Lyrics
  • Hymn 347 A Cikin Farko Allahnmu Lyrics

Recent Comments

  1. A WordPress Commenter on Hello world!

Archives

  • January 2026

Categories

  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Uncategorized
Proudly powered by WordPress | Theme: goldy-mex by inverstheme.
Go to mobile version