Site icon Treasure Hymns – Hausa

Hymn 543 Wannan Rana Lyrics

Littafin Wakoki Hausa Hymns

Hymn 543 Wannan Rana Lyrics

 

1
Wannan rana, wannan rana
Da Allah ya yi, da Allah ya yi
Mu yi murna, mu yi murna
Mu ɗaukaka shi, Mu ɗaukaka shi.

Wannan ranan da Allah ya yi (HEY!

Mu yi murna, mu ɗaukaka shi (HEY!

Wannan rana, wannan rana
Da Allah ya yi.

2
Wannan sa’a, wannan sa’a
Da Allah ya yi, da Allah ya yi
Mu yi murna, mu yi murna
Mu ɗaukaka shi, Mu ɗaukaka shi.

Wannan sa’a da Allah ya yi (HEY!

Mu yi murna, mu ɗaukaka shi (HEY!

Wannan sa’a, wannan sa’a
Da Allah ya yi.

Exit mobile version