Hymn 537 Wanda Ya Bi Yesu Lyrics treasurehymns 4 months ago Littafin Wakoki Hausa Hymns Hymn 537 Wanda Ya Bi Yesu Lyrics [Wa za ya tsayar rana zuwa Yesu, Wa za ya tsaya rana zuwansa.] 2x Wanda ya bi Yesu Sai ya ɗaga hannu. Wanda ya bi Yesu Sai ya buga hannu Wanda ya bi Yesu Sai ya yi rawa-ah.