Site icon Treasure Hymns – Hausa

Hymn 533 Wa Ke Son Salama Ne? Lyrics

Littafin Wakoki Hausa Hymns

Hymn 533 Wa Ke Son Salama Ne? Lyrics

 

1
Wa ke son salama ne? Ina so.
Wa ke son salama ne? Ina so.
Salama wadda Yesu ya ba ni,
Yesu ya ba ni, salama wadda Yesu ya ba ni,

2
Wa ke son gidan sama? Ina so.
Wake son gidan sama? Ina so,
Gidan nan wanda Yesu ya ba ni,
Yesu ya ba ni gidan nan, wanda Yesu Ya ba ni.

Exit mobile version