Skip to content

info@example.com

Treasure Hymns – Hausa

  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page
  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page

Hymn 531 Ubanmu Na Sama Lyrics

  1. Home   »  
  2. Hymn 531 Ubanmu Na Sama Lyrics

Hymn 531 Ubanmu Na Sama Lyrics

January 10, 2026 treasurehymnsLittafin Wakoki Hausa Hymns

Littafin Wakoki Hausa Hymns

Hymn 531 Ubanmu Na Sama Lyrics

 

KORUS
Ubanmu na sama a tsarkake sunanka
Mulkinka shi zo a nan

1
Abin da kake so a yi shi cikin duniya
Kamar yadda a ke yi a sama
Korus

2
Ka bamu yau abincin yini
Ka gafarta laifofinmu
Kamar yadda muma mu ke gafarta ma
Waɗanda suka yi mana laifi
(Solo: “Allah Ubanmu.”

Korus

3
Kada ka kai mu cikin jaraba
Amma ka cece mu daga mugu
Gama mulki, girma, iko naka ne
Har abada abadin
(Solo: “Allah Ubanmu.”

Korus
Karatu Matta 6: 9-12

Post navigation

Previous: Hymn 92 Wanene A Daki Can Lyrics
Next: Hymn 525 Ubangiji Shi Ne Komena Lyrics

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recent Posts

  • Hymn 346 A Cikin Farko Allah Ya Halitta Sama da Ƙasa Lyrics
  • Hymn 215 A Cikin Duniyan Nan Yanzu Lyrics
  • Hymn 218 A Cikin Dukan Halin da Mu Ke, da Murna Da Wahala Lyrics
  • Hymn 64 A Cikin Daren Nan da Aka Ba da Shi Lyrics
  • Hymn 347 A Cikin Farko Allahnmu Lyrics

Recent Comments

  1. A WordPress Commenter on Hello world!

Archives

  • January 2026

Categories

  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Uncategorized
Proudly powered by WordPress | Theme: goldy-mex by inverstheme.
Go to mobile version