Site icon Treasure Hymns – Hausa

Hymn 525 Ubangiji Shi Ne Komena Lyrics

Littafin Wakoki Hausa Hymns

Hymn 525 Ubangiji Shi Ne Komena Lyrics

 

KORUS
Ubangiji shi ne komena, shi ne magani har da saura.
Ni ba zan bauta layu ba balle gumaka har da saura
Ayukan gidana Ubangiji zai bida su. (2x

1
Ubangiji shi ne Allah shi ne mai ceto shi ne gaskiya.
Yankan bisheni ko a cikin wahaloli (2x

Ayyukan gidana Ubangiji zai bida su. (2x

Korus
Karatu

2
Ubangiji shi ne ƙauna mai tafarkin makiyayi. (2x

Ni ba zan bauta layu ba balle gumaka har da saura
Ayyukan gidana Ubangiji zai bida su. (2x

Korus
Maza: “Ayyukan gidana Ubangiji zai bida su.” (2x

Exit mobile version