Hymn 522 Tun Kana Duniya Lyrics treasurehymns 4 months ago Littafin Wakoki Hausa Hymns Hymn 522 Tun Kana Duniya Lyrics Tun kana duniya Da sauran lokaci, Jinƙai na Allah, Ɗanɗana ka ji, Tun ba ka mutu ba Da sauran lokaci, Jinƙai na Allah, Ɗanɗana ka ji.