Skip to content

info@example.com

Treasure Hymns – Hausa

  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page
  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page

Hymn 521 Tun da Allah na Nan Lyrics

  1. Home   »  
  2. Hymn 521 Tun da Allah na Nan Lyrics

Hymn 521 Tun da Allah na Nan Lyrics

January 10, 2026 treasurehymnsLittafin Wakoki Hausa Hymns

Littafin Wakoki Hausa Hymns

Hymn 521 Tun da Allah na Nan Lyrics

 

KORUS

Tun da Allah na nan,
Ba zan ji tsoro ba.
Yesu na tare da ni
Wa za shi gaba da ni.

1
Don me mutane ku ke hauka.
Al’umai na tunani wofin
Sarakuna na gaba da Allah da Shafaffensa.
Korus

2
Shaiɗan da mutanensa
Sun tara mani don su kasha ni.
Amma Allah daga cikin sama ya rena su.
Korus

3
Ubangiji ya ce mani
Kai ne dana na haife ka.
Ka tambaye ni al’umai gado ni zan ba ka.
Korus

4
Ubangiji ya ba ni iko.
In karkarye su da sandar tamar
In farfashe su kamar kasko na tukunya.
Korus

Post navigation

Previous: Hymn 526 Ubangiji Shina Ta Biɗa Lyrics
Next: Hymn 272 Ta da Ido, Ka Duba Gonaki Lyrics

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recent Posts

  • Hymn 346 A Cikin Farko Allah Ya Halitta Sama da Ƙasa Lyrics
  • Hymn 215 A Cikin Duniyan Nan Yanzu Lyrics
  • Hymn 218 A Cikin Dukan Halin da Mu Ke, da Murna Da Wahala Lyrics
  • Hymn 64 A Cikin Daren Nan da Aka Ba da Shi Lyrics
  • Hymn 347 A Cikin Farko Allahnmu Lyrics

Recent Comments

  1. A WordPress Commenter on Hello world!

Archives

  • January 2026

Categories

  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Uncategorized
Proudly powered by WordPress | Theme: goldy-mex by inverstheme.
Go to mobile version