Skip to content

info@example.com

Treasure Hymns – Hausa

  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page
  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page

Hymn 520 Tsakanina da Mai Cetona Lyrics

  1. Home   »  
  2. Hymn 520 Tsakanina da Mai Cetona Lyrics

Hymn 520 Tsakanina da Mai Cetona Lyrics

January 10, 2026 treasurehymnsLittafin Wakoki Hausa Hymns

Littafin Wakoki Hausa Hymns

Hymn 520 Tsakanina da Mai Cetona Lyrics

 

1
Tsakanina da Mai Cetona
Ba zan bi ruɗin duniya ba,
Na bar nishatsin wannan duniya,
Sai dai Yesu ne, ni ke sonsa.

KORUS
Tsakanina da shi, babu kome
Da zai hana in ga fuskarsa.
Alherinsa ba zai hannu ba
In na tabbatadda zuciyata.

2
Me zai raba ni da Mai Ceto,
Ko raɗaɗi da ruɗin Shaiɗan?
Duk waɗannan ba zai raba mu ba,
Shi ne kaɗai zan manne masa.
Korus

3
Ba fahariya ko alfarma,
Ko ni kaina ko abokai,
Ko da shi ke zan sha tsanani,
Duka da haka Shi ni ke so.
Korus

4
Ko jaraba ta taso mani
Ko duniya tana ƙi ni.
Addu’a za ta ba ni nasara.
Ba abin da zai hana.
Korus

Post navigation

Previous: Hymn 526 Ubangiji Shina Ta Biɗa Lyrics
Next: Hymn 272 Ta da Ido, Ka Duba Gonaki Lyrics

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recent Posts

  • Hymn 346 A Cikin Farko Allah Ya Halitta Sama da Ƙasa Lyrics
  • Hymn 215 A Cikin Duniyan Nan Yanzu Lyrics
  • Hymn 218 A Cikin Dukan Halin da Mu Ke, da Murna Da Wahala Lyrics
  • Hymn 64 A Cikin Daren Nan da Aka Ba da Shi Lyrics
  • Hymn 347 A Cikin Farko Allahnmu Lyrics

Recent Comments

  1. A WordPress Commenter on Hello world!

Archives

  • January 2026

Categories

  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Uncategorized
Proudly powered by WordPress | Theme: goldy-mex by inverstheme.
Go to mobile version