Littafin Wakoki Hausa Hymns
Hymn 516 Sunan Yesu Ne Mafifinci Lyrics
Sunan Yesu ne mafifinci
Kuma halinsa, yabi sunansa!
Don haka ina so in bi shi yau,
Sunan Yesu ne mafifinci.
Sunan Yesu ne mafifinci
Kuma halinsa, yabi sunansa!
Don haka ina so in bi shi yau,
Sunan Yesu ne mafifinci.