Littafin Wakoki Hausa Hymns
Hymn 515 Shigo Zuciyata Lyrics
Shigo zuciyata
Ka tsarkake ni
Yi mulkinka nan
Ya Yesu.
Shigo yanzu
Yi zamanka nan
Yi mulkinka nan
Ya Yesu.
Shigo zuciyata
Ka tsarkake ni
Yi mulkinka nan
Ya Yesu.
Shigo yanzu
Yi zamanka nan
Yi mulkinka nan
Ya Yesu.