Littafin Wakoki Hausa Hymns
Hymn 512 Sai Ka Lisafta Alherin Allahnka Lyrics
Sai ka lisafta alherin Allahnka
Faɗi dukan kome da ya taɓa ka
Za ka ga kyautarsa ba ta lisaftuwa
Za ka ga alheri ba ya karewa.
KORUS
Ga alherin Ubangijinmu,
Saurara ka yi lissafinsu,
Rai da tufa, har lafiya
Kome domin jiki har da zuciya.