Littafin Wakoki Hausa Hymns
Hymn 506 Raina Ka Yabi Allah Lyrics
KORUS
Raina ka yabi Allah
Raina ka yabi Allah.
1
Domin ƙaunarsa, domin jinƙansa
Mu raira ɗaukakar Yesu Ɗaukaka. (3x
Ga Yesu.
Korus
2
Domin girmansa, domin ikonsa
Mu raira yabo ga Allah Yabo. (3x
Ga Allah.
Korus
3
Domin Rahamarsa, domin tsarkinsa
Mu raira Tsarkin Yesu Tsarki (3x
Ga Yesu.
Korus
4
Domin darajarsa, domin mulkinsa
Mu raira darajar Allah Daraja. (3x
Ga Allah.
Korus