Skip to content

info@example.com

Treasure Hymns – Hausa

  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page
  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page

Hymn 504 Noël : Ku zo mu tashi mu je mu gaida Lyrics

  1. Home   »  
  2. Hymn 504 Noël : Ku zo mu tashi mu je mu gaida Lyrics

Hymn 504 Noël : Ku zo mu tashi mu je mu gaida Lyrics

January 10, 2026 treasurehymnsLittafin Wakoki Hausa Hymns

Littafin Wakoki Hausa Hymns

Hymn 504 Noël : Ku zo mu tashi mu je mu gaida Lyrics

 

KIRA… AMSA
Ku zo mu tashi mu je mu gaida… Mai ceto
Dan jariri ne gashi a nan… Mai iko
Ya na a kwance a Baitalami… Can ƙauye
Ɗiyan dabobi suna ta kallon… Mai jinƙai

{Yesu ɗan Allah… Ka zo
Za mu yabe ka … Kullum } (2x

Yesu ɗan Allah gamu… Muna yabonka kullum
Yesu ɗan Allah gamu… Muna dukusa maka
Yesu ɗan Allah gamu… Muna girmama sunanka
Yesu ɗan Allah gamu… Muna kira sunanka

Yesu kai Mai Ceto, Yesu kai ne hanya
Haifuwarka abin mamaki,
An yi anabcinka, shehuna sun shaida
Yesu kai mai iko, Yesu mai ba da rai
Daraja da girma nake ne
Halleluya amin, sunanka ko ina
Cewa kai ne ɗan Allah na sama.

Halleluya za mu yabe ka
Za mu rera waƙa ga Allah
Ana rera Halleluya
Su mala’iku suna ta rera

Halleluya… Za mu yabe ka
Halleluya… Mala’iku suna rera
Halleluya… Mala’iku suna yabo
Halleluya… Mataye mu rera
Halleluya… Rerawa ga Allah (3x

Post navigation

Previous: Hymn 505 Oh Duniya Lyrics
Next: Hymn 493 Mutuwar Yesu Lyrics

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recent Posts

  • Hymn 346 A Cikin Farko Allah Ya Halitta Sama da Ƙasa Lyrics
  • Hymn 215 A Cikin Duniyan Nan Yanzu Lyrics
  • Hymn 218 A Cikin Dukan Halin da Mu Ke, da Murna Da Wahala Lyrics
  • Hymn 64 A Cikin Daren Nan da Aka Ba da Shi Lyrics
  • Hymn 347 A Cikin Farko Allahnmu Lyrics

Recent Comments

  1. A WordPress Commenter on Hello world!

Archives

  • January 2026

Categories

  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Uncategorized
Proudly powered by WordPress | Theme: goldy-mex by inverstheme.
Go to mobile version