Littafin Wakoki Hausa Hymns
Hymn 503 Ni, Ina Son Yesu Lyrics
1
Ni, ina son Yesu,
Ni, ina son Yesu,
Ni, ina son Yesu,
Yesu Mai Ceto ne.
2
Ni, ba ni son Shaiɗan,
Ni, ba ni son Shaiɗan,
Ni, ba ni son Shaiɗan,
Shaiɗan mai ruɗu ne.
Yesu mai ceto ne.