Littafin Wakoki Hausa Hymns
Hymn 500 Ni Sojan Yesu Ne Lyrics
Ni sojan Yesu ne
Zan kai bishararsa ko’ina.
Ba wanda za ya hanani,
Domin ni sojan Yesu ne.
Ni sojan Yesu ne
Zan kai bishararsa ko’ina.
Ba wanda za ya hanani,
Domin ni sojan Yesu ne.