Skip to content

info@example.com

Treasure Hymns – Hausa

  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page
  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page

Hymn 497 Ni Ma Na Yi Zunubai Fa Lyrics

  1. Home   »  
  2. Hymn 497 Ni Ma Na Yi Zunubai Fa Lyrics

Hymn 497 Ni Ma Na Yi Zunubai Fa Lyrics

January 10, 2026 treasurehymnsLittafin Wakoki Hausa Hymns

Littafin Wakoki Hausa Hymns

Hymn 497 Ni Ma Na Yi Zunubai Fa Lyrics

 

1
Ni ma na yi zunubai fa
Dukakanmu, mun yi zunubi
Muka kasa daraja ta Allah.

2
Yesu Kristi ne Mai Ceto
Shi ne Macecinmu duka.
Shi ya mutu domin zunubanmu.

3
Ni na faɗi laifofina,
Kai ka faɗi laifofinka
Don ka sami gafara da tsira.

4
Mutane ko kun yi shiri ?
Yesu Kristi shina zuwa
Don shi karɓi masu bangaskiya.

Post navigation

Previous: Hymn 505 Oh Duniya Lyrics
Next: Hymn 493 Mutuwar Yesu Lyrics

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recent Posts

  • Hymn 346 A Cikin Farko Allah Ya Halitta Sama da Ƙasa Lyrics
  • Hymn 215 A Cikin Duniyan Nan Yanzu Lyrics
  • Hymn 218 A Cikin Dukan Halin da Mu Ke, da Murna Da Wahala Lyrics
  • Hymn 64 A Cikin Daren Nan da Aka Ba da Shi Lyrics
  • Hymn 347 A Cikin Farko Allahnmu Lyrics

Recent Comments

  1. A WordPress Commenter on Hello world!

Archives

  • January 2026

Categories

  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Uncategorized
Proudly powered by WordPress | Theme: goldy-mex by inverstheme.
Go to mobile version