Hymn 495 Na Zaɓi Yesu Har Abada, Har Abada Lyrics January 10, 2026 treasurehymnsLittafin Wakoki Hausa Hymns Littafin Wakoki Hausa Hymns Hymn 495 Na Zaɓi Yesu Har Abada, Har Abada Lyrics Na zaɓi Yesu har abada, har abada Ni nashi ne, na tabbata Bisa ga alkawalinsa ne Faɗi Yohanna 1:12 Ba shakka, za ni wurinsa, Amin! Amin!