Littafin Wakoki Hausa Hymns
Hymn 494 Na Yi Shiri da Zan Bi Yesu Lyrics
1
Na yi shiri da zan bi Yesu (3x
Har abada, har abada.
2
Ko ni kaɗai ne, ni zan bi Yesu (3x
Har abada, har abada
3
Na bar bin duniya, ni zan bi Yesu (3x
Har abada, har abada
4
Na sami ceto ni zan bi Yesu (3x
Har abada, har abada.
5
Ina da murna, ni zan bi Yesu (3x
Har abada, har abada.
6
Har can a sama, ni zan ga Yesu (3x
Har abada, har abada.