Skip to content

info@example.com

Treasure Hymns – Hausa

  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page
  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page

Hymn 490 Muna Raira Waƙoƙin Yabo Lyrics

  1. Home   »  
  2. Hymn 490 Muna Raira Waƙoƙin Yabo Lyrics

Hymn 490 Muna Raira Waƙoƙin Yabo Lyrics

January 10, 2026 treasurehymnsLittafin Wakoki Hausa Hymns

Littafin Wakoki Hausa Hymns

Hymn 490 Muna Raira Waƙoƙin Yabo Lyrics

 

1
ga Ubangijinmu.
Muna shaida bishararsa.
Shi ya sha wahala ya mutu a kan giciye.
Don duniya ta sami ceto.

KORUS
Halleluya, Yesu na zuwa don ya karɓe mu.
In muna da bangaskiya.
Halleluya ba shakka za mu shiga gidan sama.
In mun yi zaman, zaman ƙauna.

2
Dukan mu mawaƙa da ka raira waƙoƙi yau.
Shari’armu mai yawa ce.
Don muna karantawa muna raira maganarsa.
Amma ba mu aikatawa fa.
Korus

3
Akwai gidaje biyu da Allah ya shirya mana,
Gidan Allah da gidan Shaiɗan.
Idan baka gidan Allah, kana gidan Shaiɗan
Samaniya ko jahanama.
Korus

4
A wannan duniya ne za mu zaɓi gidanmu,
Gidan Allah ko gidan Shaiɗan.
Ayyukan da muke yi cikin wannan duniya.
Su ne za su kaimu gidanmu.
Korus

5
Idan ka bar gidan Allah kana gida na Shaiɗan.
Dole ɗaya ya zama naka.
Gidan Allah sai jin daɗi amma gida na Shaiɗan,
Sai dai shan azaba sosai.
Korus

Post navigation

Previous: Hymn 179 Na Ji Kiranka, Ya Mai Cetona Lyrics
Next: Hymn 484 Mun Gode Allah Ubangiji, Domin Ƙamnarka Lyrics

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recent Posts

  • Hymn 346 A Cikin Farko Allah Ya Halitta Sama da Ƙasa Lyrics
  • Hymn 215 A Cikin Duniyan Nan Yanzu Lyrics
  • Hymn 218 A Cikin Dukan Halin da Mu Ke, da Murna Da Wahala Lyrics
  • Hymn 64 A Cikin Daren Nan da Aka Ba da Shi Lyrics
  • Hymn 347 A Cikin Farko Allahnmu Lyrics

Recent Comments

  1. A WordPress Commenter on Hello world!

Archives

  • January 2026

Categories

  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Uncategorized
Proudly powered by WordPress | Theme: goldy-mex by inverstheme.
Go to mobile version