Skip to content

info@example.com

Treasure Hymns – Hausa

  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page
  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page

Hymn 488 Muna da Murna Yau Lyrics

  1. Home   »  
  2. Hymn 488 Muna da Murna Yau Lyrics

Hymn 488 Muna da Murna Yau Lyrics

January 10, 2026 treasurehymnsLittafin Wakoki Hausa Hymns

Littafin Wakoki Hausa Hymns

Hymn 488 Muna da Murna Yau Lyrics

 

1
Mu matan (Sunan gari
muna da murna yau, domin wanna aure, aure mai nasara
Mu yi murna mataye mu raira godiya muna yin addu’a domin wanna gida.

2
Amariya ki daɗe kina yin addu’a, kina roƙon Allah ya baki mijin aure.
Yau kin samu amarya ki yi godiya, kina yabon Allah domin Alherinsa.

3
Ango mun san daɗe kana addu’a kan roƙon Allah, ya baka macen aure.
Yau ka samu ango ka raira Halleluya, kan yabon Allan domin Alherinsa

4
Amarya ki zama kanbi ga mijinki, domin macen kirki kanbi ce ga mijinta
Kiyi masa biyayya a cikin kome duk, ki kaunace shi kamar yadda Allah ya ce.

5
Ko cikin wahala ko cikin jin daɗi, ko cikin lafiya ko a cikin kunci.
Ku kasance masu ƙaunar junanku kullum, kuna yin addu’a zaku yi nasara.

6
Samarai da ƴan mata shawar gareku, in zaku aure ku nemi nufin Allah.
Muna roƙonka, Allah amsa addu’armu, domin matasanmu ka muna ikonka.

Post navigation

Previous: Hymn 179 Na Ji Kiranka, Ya Mai Cetona Lyrics
Next: Hymn 484 Mun Gode Allah Ubangiji, Domin Ƙamnarka Lyrics

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recent Posts

  • Hymn 346 A Cikin Farko Allah Ya Halitta Sama da Ƙasa Lyrics
  • Hymn 215 A Cikin Duniyan Nan Yanzu Lyrics
  • Hymn 218 A Cikin Dukan Halin da Mu Ke, da Murna Da Wahala Lyrics
  • Hymn 64 A Cikin Daren Nan da Aka Ba da Shi Lyrics
  • Hymn 347 A Cikin Farko Allahnmu Lyrics

Recent Comments

  1. A WordPress Commenter on Hello world!

Archives

  • January 2026

Categories

  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Uncategorized
Proudly powered by WordPress | Theme: goldy-mex by inverstheme.
Go to mobile version