Littafin Wakoki Hausa Hymns
Hymn 479 Mu Yi Aikin Allah Lyrics
1
Debora, ta yi aikin Allah.
Ubangiji ya ji daɗinta.
(2x
KORUS
Oh…oh…daɗina, daɗina
Mene ne zan yi wa Allah
Domin Allah ya ji daɗina ? (2x
2
Hannatu, ta yi aikin Allah
Ubangiji ya ji daɗinta.
(2x
Korus
3
Maryamu, ta yi aikin Allah.
Ubangiji ya ji daɗinta.
(2x
Korus
4
Sarki Dauda, ya yi aikin Allah.
Ubangiji ya ji daɗinsa.
(2x
Korus
5
Sarki Suleyman, ya yi aikin Allah.
Ubangiji ya ji daɗinsa.
(2x
Korus
6
Iliya, ya yi aikin Allah.
Ubangiji ya ji daɗinsa.
(2x
Korus
7
Sama’ila ya yi aikin Allah.
Ubangiji ya ji daɗinsa.
(2x
Korus
8
Ayuba, ya yi aikin Allah.
Ubangiji ya ji daɗinsa.
(2x
Korus
9
Saratu, ta yi aikin Allah.
Ubangiji ya ji daɗinta.
(2x