Skip to content

info@example.com

Treasure Hymns – Hausa

  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page
  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page

Hymn 476 Mu Masu Bi, Me Ya Hana Mu Cin Gaba? Lyrics

  1. Home   »  
  2. Hymn 476 Mu Masu Bi, Me Ya Hana Mu Cin Gaba? Lyrics

Hymn 476 Mu Masu Bi, Me Ya Hana Mu Cin Gaba? Lyrics

January 10, 2026 treasurehymnsLittafin Wakoki Hausa Hymns

Littafin Wakoki Hausa Hymns

Hymn 476 Mu Masu Bi, Me Ya Hana Mu Cin Gaba? Lyrics

 

Mu masu bi, me ya hana mu cin gaba?
Mu masu bi, me ya hana mu cin gaba?
Ko ta wurin rashin niyarmu ya hana mu cin gaba,

I, gaskiya ne, shi ya hana mu cin gaba
Ko ta wurin sha’awar idonmu ya hana mu cin gaba,

I, gaskiya ne, shi ya hana mu cin gaba.
Duba mutuwa da Yesu ya yi a duniya dominmu !
I, gaskiya ne, shi ya sa mu cin gaba.

Duba wahala da Yesu ya sha a duniya dominmu.
Duba haske da Yesu ya kawo a duniya dominmu,

Duba daraja da Yesu ya kawo a duniya dominmu,
Duba Littafi da Yesu ya kawo a duniya dominmu,
I, gaskiya ne, shi ya sa mu cin gaba.

Idan mun ƙara biyayya za mu tadda cin gaba,
I, gaskiya ne, za mu samu cin gaba.

Ya Yesu Kristi, bi da mu domin mu samu cin gaba.
I, ka taimake mu don mu samu cin gaba.

Post navigation

Previous: Hymn 483 Mun Gode Lyrics
Next: Hymn 232 Mai Kiwona Shi Yesu Ne Lyrics

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recent Posts

  • Hymn 346 A Cikin Farko Allah Ya Halitta Sama da Ƙasa Lyrics
  • Hymn 215 A Cikin Duniyan Nan Yanzu Lyrics
  • Hymn 218 A Cikin Dukan Halin da Mu Ke, da Murna Da Wahala Lyrics
  • Hymn 64 A Cikin Daren Nan da Aka Ba da Shi Lyrics
  • Hymn 347 A Cikin Farko Allahnmu Lyrics

Recent Comments

  1. A WordPress Commenter on Hello world!

Archives

  • January 2026

Categories

  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Uncategorized
Proudly powered by WordPress | Theme: goldy-mex by inverstheme.
Go to mobile version