Littafin Wakoki Hausa Hymns
Hymn 475 Mu Kama Hanyar Ceto Lyrics
1
Mu kama hanyar ceto
Gama Yesu na zuwa.
2
Duniya tana wuce,
Gama Yesu na zuwa.
3
Mai Ceto za ya kusa da mu
Gama Yesu na zuwa.
4
Shaiɗan yana ruɗe ni,
Amma Yesu na zuwa.
5
Mu yi anniya sosai,
Gama Yesu na zuwa.
6
Mu yi ƙamnarmu sosai
Gama Yesu na zuwa.
7
Mu yi biyayya sosai,
Gama Yesu na zuwa.
8
Za mu hau tare da shi,
Gama Yesu na zuwa.
Tune-Native
Category: