Littafin Wakoki Hausa Hymns
Hymn 473 Mi Ne Ne Zan Ba Ka? Lyrics
Mi ne ne zan ba ka? (2x
Mi ne ne zan ba ka ya Allah?
Saboda ƙaunar ka da kake yi mana
Mi ne ne zan ba ka ya Allah?
Zan ba ka duk rai na (2x
Zan ba ka duk rai ya Allah
Saboda ƙaunar ka da kake yi mana
Zan ba ka duk raina ya Allah