Littafin Wakoki Hausa Hymns
Hymn 463 Mai Ceto, Mai Taimako Ne Lyrics
Mai Ceto, Mai Taimako ne.
Mai Ceto, Mai Taimako ne.
In ka kira, Shi zai ji.
Taimakonka kuwa zai yi,
Mai Ceto, Mai Taimako ne.
Mai Ceto, Mai Taimako ne.
Mai Ceto, Mai Taimako ne.
In ka kira, Shi zai ji.
Taimakonka kuwa zai yi,
Mai Ceto, Mai Taimako ne.