Littafin Wakoki Hausa Hymns
Hymn 461 Maganar Allah Kamar Mai Pashen Dutse Ne Lyrics
Maganar Allah kamar
Mai pashen dutse ne
Da takobi mai ƙaifi biyu
Da madubin fuskarmu.
Fitila domin hanya
Mai nuna adalci
I, shi Maganar Allah ne
Littafi Mai Tsarki.