Littafin Wakoki Hausa Hymns
Hymn 460 Kyautar Allah, Ceto Ne Fa Lyrics
1
Kyautar Allah, ceto ne fa
Ceto ne fa, ceto ne fa.
Kyautar Allah, ceto ne fa
Zuwa mutane (duka 2x
Zuwa mutane, zuwa mutane (Halleluya
Kyautar Allah, ceto ne fa
Zuwa mutane
2
Ya aike mu manzaninsa
Manzaninsa, manzaninsa
Ya aike mu manzaninsa
Wurin mutane. (duka 2x
Wurin mutane,wurin mutane (Halleluya
Ya aike mu manzaninsa
Wurin mutane.