Skip to content

info@example.com

Treasure Hymns – Hausa

  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page
  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page

Hymn 459 Ku Zo, Mu Tafi Yaƙin Nan Lyrics

  1. Home   »  
  2. Hymn 459 Ku Zo, Mu Tafi Yaƙin Nan Lyrics

Hymn 459 Ku Zo, Mu Tafi Yaƙin Nan Lyrics

January 10, 2026 treasurehymnsLittafin Wakoki Hausa Hymns

Littafin Wakoki Hausa Hymns

Hymn 459 Ku Zo, Mu Tafi Yaƙin Nan Lyrics

 

1
Ku zo, mu tafi yaƙin nan.
Yaƙin nan na Yesu ne.
Kada mu koma baya fa,
Allah yana wajenmu.

2
Idan mun yi musunsa,
Al’ummai ma zo su yi.
Ku zare takobanku fa,
O gaba za mu yi.

3
Mu yi ma Allah godiya,
Mu ce Alhamdulilahi.
Mu dogara ga Yesu fa.
Shi ne tutar cetonmu.

4
Wanda ya ƙi dogara ga Yesu
Hallaka zai yi,
Idan ka tuba tun yanzu
Akwai daman gafara.

5
Idan ka yi shuru fa,
Rana tana wucewa.
Na tuba dai, zan bi Yesu,
Yesu ne mai cetona.

6
Allah shi kai mu lafiya,
Allah shi kai mu lafiya,
Mu ce “Amin”, mu ce “Amin”.
Mu ce “Amin”, mu ce “Amin”.

Post navigation

Previous: Hymn 460 Kyautar Allah, Ceto Ne Fa Lyrics
Next: Hymn 198 Ku Yi Ta Wa’azi Wurin Mutane Duk Lyrics

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recent Posts

  • Hymn 346 A Cikin Farko Allah Ya Halitta Sama da Ƙasa Lyrics
  • Hymn 215 A Cikin Duniyan Nan Yanzu Lyrics
  • Hymn 218 A Cikin Dukan Halin da Mu Ke, da Murna Da Wahala Lyrics
  • Hymn 64 A Cikin Daren Nan da Aka Ba da Shi Lyrics
  • Hymn 347 A Cikin Farko Allahnmu Lyrics

Recent Comments

  1. A WordPress Commenter on Hello world!

Archives

  • January 2026

Categories

  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Uncategorized
Proudly powered by WordPress | Theme: goldy-mex by inverstheme.
Go to mobile version