Littafin Wakoki Hausa Hymns
Hymn 455 Ku Yi Sowa Ta Murna Lyrics
1
Ubangijinmu mai ceto ne
Ku yi sowa ta murna. (2x
KORUS
Ku bauta Ubangiji da farin zuciya,
Ku zo gabansa da rairawa.
2
Mu mutanensa tumakinsa,
Ku yi sowa ta murna. (2x
Korus
3
Gama Ubangiji nagari ne
Ku yi sowa ta mura. (2x
Korus
4
Yi masa godiya, albarkaci sunansa,
Ku yi sowa ta murna. (2x
Korus
5
Ku mutane duka mu yabe shi,
Ku yi sowa ta murna. (2x
Korus