Littafin Wakoki Hausa Hymns
Hymn 453 Ku Tashi Mu Falka Mu Bar Barci Lyrics
1
Ku tashi mu falka mu bar barci (2x
Masu bi ku tashi mu falka mu bar barci
Ku tashi mu falka mu masu bi yau
Ku tashi mu falka mu bar barci } (2x
2
Sun bar aikin Allah suna barci (2x
Masu bi mun bar aikin Allah muna barci
Mun bar aikin Allah masu bi fa yau
Mun bar aikin Allah muna barci.
3
Mun bar aikin Allah muna barci (2x
Masu bi mun bar aikin Allah muna barci
Mun bar aikin Allah masu bi fa yau
Mun bar aikin Allah muna barci.
4
Sun bar bishara suna barci (2x
Pastoci sun bar bishara suna barci
Sun bar bisharar Allah mai iko
Sun bar bishara suna barci.
5
Sun bar zumunta suna barci (2x
Mataye sun bar zumunta suna barci
Sun barzumunta matayen mu yau
Sun bar zumunta suna barci.
6
Mu tashi ga aiki mu bar barci (2x
Masu bi mu tashi ga aiki mu bar barci
Mu tashi ga aiki, aikin bishara
Mu tashi ga aiki mu bar barci.