Littafin Wakoki Hausa Hymns
Hymn 446 Ko Ni Ba Zan Tafiya da Ƙafafu Lyrics
Ko ni ba zan tafiya da ƙafafu
Hawa da dawaki
Harba da bindiga
Ko ni ba zan hau jirgin sama ba
Ni sojin Allah ne.
KORUS
Ni sojin Allah ne,
Ni sojin Allah ne.
Ni ba zan hau jirgin sama ba
Ni sojin Allah ne.
