Littafin Wakoki Hausa Hymns
Hymn 445 Ko Kun San Dalilin Lyrics
1
Ko kun san dalilin da ya sa mu ke murna a yaya
Haifuwar Yesu ce ta sa mu ke yin murna sosai.
KORUS
Yau ne ranar haifuwar Mai Ceto
Duk mutanen duniyar na murna.
Halleluya ga maɗaukaki domin cetonmu ya bayyana.
2
An haifi mana Mai Ceto a cikin sakarkari,
Ya zo cikin duniya nan misalin ɗan talaka.
Korus
