Site icon Treasure Hymns – Hausa

Hymn 443 Kilga Kwana Mu Ke Yi Lyrics

Littafin Wakoki Hausa Hymns

Hymn 443 Kilga Kwana Mu Ke Yi Lyrics

 

1
Kilga kwana mu ke yi,
Kullum kwanan duniya
Bakwai bakwai bi da bi
Lahadi in ce babba.
Ga mu nan, mun taru yau.
Sai mu tuna ta da kyau
Ga mu nan, mun taru yau
Sai mu tuna ta da kyau.

2
Murnar masu bi su san
Wanda aka kashe shi
Unangiji yana nan
Nasara ran na ya yi,
[Ba ya cikin matattu
Rayayye ne shi yanzu.]2x

3
Yau albarka mu ke so
Wadda Allah ya kan sa
Irin ta Mai Taimako
Ҡamna ce a zuciya.
[Ko’ina a duniya
Ikonsa ya bayyana.]2x

Exit mobile version