Skip to content

info@example.com

Treasure Hymns – Hausa

  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page
  • Home
  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Sample Page

Hymn 440 Kana Nan ? Lyrics

  1. Home   »  
  2. Hymn 440 Kana Nan ? Lyrics

Hymn 440 Kana Nan ? Lyrics

January 10, 2026 treasurehymnsLittafin Wakoki Hausa Hymns

Littafin Wakoki Hausa Hymns

Hymn 440 Kana Nan ? Lyrics

 

1
Kana nan da aka giciye Yesu?
Kana nan da aka giciye Yesu?
O O O O
Wani loto yakan sa in ji tsoro, tsoro, tsoro,
Kana nan da aka giciye Yesu?

2
Kana nan da aka kafa shi a itace?
Kana nan da aka kafa shi a itace?
O O O O
Wani loto yakan sa in ji tsoro, tsoro, tsoro,
Kana nan da aka kafa shi a itace?

3
Kana nan da aka soke shi a gefensa?
Kana nan da aka soke shi a gefensa?
O O O O
Wani loto yakan sa in ji tsoro, tsoro, tsoro,
Kana nan da aka soke shi a gefensa?

4
Kana nan da aka sa shi a kabari?
Kana nan da aka sa shi a kabari?
O O O O
Wani loto yakan sa in ji tsoro, tsoro, tsoro,
Kana nan da aka sa shi a kabari?

5
Kana nan da ya tashi daga matattu?
Kana nan da ya tashi daga matattu?
O O O O
Wani loto zan tā da muryar yabo, yabo, yabo,
Kana nan da ya tashi daga matattu?

Post navigation

Previous: Hymn 445 Ko Kun San Dalilin Lyrics
Next: Hymn 193 Kamar Ruwa Ya Kan Sauko Lyrics

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recent Posts

  • Hymn 346 A Cikin Farko Allah Ya Halitta Sama da Ƙasa Lyrics
  • Hymn 215 A Cikin Duniyan Nan Yanzu Lyrics
  • Hymn 218 A Cikin Dukan Halin da Mu Ke, da Murna Da Wahala Lyrics
  • Hymn 64 A Cikin Daren Nan da Aka Ba da Shi Lyrics
  • Hymn 347 A Cikin Farko Allahnmu Lyrics

Recent Comments

  1. A WordPress Commenter on Hello world!

Archives

  • January 2026

Categories

  • Littafin Wakoki Hausa Hymns
  • Uncategorized
Proudly powered by WordPress | Theme: goldy-mex by inverstheme.
Go to mobile version